825 sentences
English Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:30 • 1 translation
Ta yanke shawara mai kyau saboda hankali.
English Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:29 • 1 translation
Mutum mai hankali yana tunani kafin ya yi magana.
Shi mutum ne mai hankali.
English Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:28 • 1 translation
Yana da hangen nesa mai kyau.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 18:38 • 1 translation
Zata iso nan bada dadewaba.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 18:37 • 1 translation
Shin wannan motar birni zata je?
Ta sadaukar da lokacinta domin iyalinta.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 18:36 • 1 translation
Nasarar tana buƙatar sadaukarwa.
Na yi sadaukarwa domin cimma burina.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 18:28 • 2 translations
Turnu la paĝon.
Juya shafin.