825 sentences
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:44 • 1 translation
Yaron ƙarami ya yi ihu cikin azaba.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:43 • 1 translation
Ta kasance cikin tsananin ciwo bayan ta fadi.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:42 • 1 translation
Yana zaluntar talakawa.
Yana da mugun hali kuma ba shi da ladabi.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:41 • 1 translation
Yana da mugun hali ga abokansa.
Mutumin azzalumi ya yi dariya da yaron talaka.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:40 • 1 translation
C'était cruel de la laisser seule.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:39 • 1 translation
Yana zaluntar dabbobi.
Za ta samu kuɗi daga wannan kasuwanci.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:27 • 1 translation
Ya samu kuɗi bura.