825 sentences
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:43 • 1 translation
Me ya sa kake gajiya?
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:41 • 1 translation
Ba ta yarda da shan kaye.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:40 • 1 translation
Ya doke abokin karawarsa a wasan.
Kungiyarmu za ta doke su gobe.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:38 • 1 translation
Yaushe kake dawowa daga makaranta?
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:37 • 1 translation
Zan iya yin komai don in saka farin ciki.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:36 • 1 translation
Ina zama a layin farko.
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:35 • 1 translation
A ina kake zama a cikin aji?
Me kake karantawa?
English Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:34 • 1 translation
Ina tsammanin sunan ka Salim ne.