825 sentences
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 18:20 • 1 translation
Saboda me kake kullewa?
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 18:19 • 1 translation
Naganki jiya.
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 18:18 • 1 translation
Tun yaushe kake karatu a wannan makarantar?
Meye abin mamaki cikin hakan?
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 18:17 • 1 translation
Saboda me kazo nan?
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 18:16 • 1 translation
Sunan mahaifina Salim.
Ya sunan mahaifin ka?
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 18:14 • 2 translations
Oruç bize sabrı öğretiyor.
Azumi yana koya mana hakuri.
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 18:13 • 0 translations
No translations yet
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 18:13 • 1 translation
Wa ya dauke cakulan dina na karshe?