825 sentences
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:16 • 1 translation
Ina yin sallar asubah da safe.
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:15 • 1 translation
Yana can a gaban kofa.
Shin kuna da sabon bready?
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:14 • 1 translation
Munyi wasan kwallon kafa yau.
Fasinjojii sun sauka daga motar.
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:12 • 1 translation
Sun cimma yarjejeniya bayan dogon tattaunawa.
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:11 • 1 translation
Mun yanke shawarar yin sasan ci mu hadu a tsakiya.
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:10 • 2 translations
La tirano ne auskultas.
Azzalumi baya sauraro.
La homoj timas la tiranon.
Mutane suna tsoron azzalumi.
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:09 • 1 translation
Azzalumin shugaba ya hukunta kowa.