825 sentences
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:36 • 1 translation
Ina nadamar rasa ajin.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:34 • 1 translation
Ina tsaftace dakina da safe.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:34 • 2 translations
C-cta tṣebb men s-sma.
Ruwan sama yana sauka daga sama.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:33 • 1 translation
Muna karyawa da safe.
Sun mika wuya kuma sun amince.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:32 • 1 translation
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:31 • 1 translation
Ya ƙi mika wuya ga matsin lamba.
Muna yin sallah cikin masallaci.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:30 • 1 translation
Ina jin tsaro tareda kai.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:29 • 1 translation
Ina so in sauka a otel dake kusa.