Ka zamo aboki na kwarai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:42 • 1 translation
Ka kula sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:42 • 1 translation
Yana son wanke kayan.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:41 • 1 translation
Ina wanke kayana ko wane sati.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:41 • 1 translation
Ta wanke kayan mijinta.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:40 • 1 translation
Yana son ya saya sababbin kaya.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:39 • 1 translation
Ya saya sababbin kaya.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:38 • 1 translation
Zan saya sabuwar mota.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:38 • 1 translation
Zai iya sai da man?
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:36 • 1 translation
Zai sai da motar.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:35 • 1 translation