Gidana yana bayan kotu.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:46 • 1 translation
Yana da salo mai kyau.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:45 • 1 translation
Dakin yana da kyau sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:44 • 1 translation
Ta saka riga mai kyau sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:43 • 1 translation
Ina zuwa makaranta da bas ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:41 • 1 translation
Ta yaya kake zuwa makaranta?
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:40 • 1 translation
Tana son tallata sabon shagon ta.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:40 • 1 translation
Suna tallata kayansu a talabijin.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:39 • 1 translation
Zan tallata kasuwanci na a kafar sada zumunta.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:38 • 1 translation