Na sayi buhun shinkafa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:37 • 1 translation
Suna nadamar zuwa a makare.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:37 • 1 translation
Tana nadamar abin da ta fada.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:36 • 1 translation
Ina nadamar rasa ajin.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:36 • 1 translation
Ina tsaftace dakina da safe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:35 • 1 translation
Ruwan sama yana sauka daga sama.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:34 • 1 translation
Muna karyawa da safe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:34 • 1 translation
Sun mika wuya kuma sun amince.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:33 • 1 translation
Ya ƙi mika wuya ga matsin lamba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:32 • 1 translation
Muna yin sallah cikin masallaci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:31 • 1 translation