825 sentences
English Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 09:51 • 1 translation
Sadakin ya yi tsada sosai.
Ya biya sadaki kafin ya aure ta.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:34 • 1 translation
Sun dage sai sun taimaka mana.
Na dage sai na tafi.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:32 • 2 translations
Bunu beklemiyordum.
Ban zata hakan ba.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:30 • 1 translation
Tana da 'yan uwa uku.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:29 • 1 translation
Ina son 'yan uwana.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:28 • 1 translation
Akwai wani abu da ya toshe hanya.
Talauci na iya zama cikas ga nasara.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:26 • 1 translation
Littafi na ya fadi a kasa.