825 sentences
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:25 • 1 translation
Shin kana cikin hutu ne?
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:23 • 1 translation
Muna da malami me kyau.
Nasara ba ta zuwa da sauki, sai ka yi aiki tukuru.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:22 • 1 translation
Na yarda da kaina ko da babu wanda ya yarda dani.
Wani lokaci, shiru shine mafi kyawun amsa ga wawayi.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:21 • 1 translation
Ina aiki tukuru yau domin gina makoma mai kyau.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:20 • 1 translation
Ba zan taba hakura ba, komai wahalar rayuwa.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:13 • 2 translations
Kion la instruisto trinkas?
Me malamin yake sha?
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:13 • 1 translation
Ni sabo ne a wannan garin.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:12 • 1 translation
Shin ka halli wasan kuwa?