825 sentences
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:11 • 1 translation
Bazawarar tana kula da 'ya'yanta ita kaɗai.
Kowa ya taimaka wa bazawarar bayan mijinta ya rasu.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:09 • 1 translation
Bazawarar tana zaune ita kaɗai a ƙaramin gida.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:08 • 1 translation
Salim mutum ne mawadaci.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:07 • 1 translation
Naga wani lambu me kyau.
Ban kammala shiryawa ba.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:05 • 1 translation
Zan dawo cikin ɗan lokaci kaɗan.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:04 • 1 translation
Na tashi da wuri fiye da yadda na saba.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:03 • 1 translation
Ina da abubuwa da dama da zan yi yau.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:02 • 2 translations
La voiture de Salim est dans la rue.
Motar Salim tana kan layi.