825 sentences
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:02 • 1 translation
Mutumin yana cikin masallaci.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:01 • 1 translation
Yana aiki a matsayin mai ba da shawara kan kuɗi a banki.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:00 • 1 translation
Malamina shi ne mai bani shawara a karatu.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:59 • 1 translation
Wannan dakin yana da dadi sosai.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:58 • 1 translation
Ina jin dadi a wannan kujera.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:56 • 1 translation
Me yasa kake cikin tashin hankali sosai?
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:54 • 1 translation
Yan kasuwar suna son su je kasuwa.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:52 • 1 translation
Ya ruga da sauri domin ya samu motar.
Ta gama aikin gidanta da sauri.
English Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:50 • 1 translation
Ta yi ƙoƙari sosai da sosai.